iqna

IQNA

kafofin yada labarai
Moscow (IQNA) Musulman kasar Rasha da kiristoci sun hallara a birnin Moscow na kasar Rasha inda suka yi Allah wadai da cin mutuncin kur'ani mai tsarki da ake yi a kasashen turai tare da jaddada cewa kona kur'ani ya sabawa kudurorin kare hakkin bil'adama na kasa da kasa.
Lambar Labari: 3489585    Ranar Watsawa : 2023/08/03

Tehran (IQNA) Gidan rediyon kur'ani mai suna "Zaytouna", shahararriyar kafar yada labaran kur'ani mai tsarki a kasar Tunisia, ta shiga cikin hukumar rediyo ta kasar.
Lambar Labari: 3486556    Ranar Watsawa : 2021/11/14

Tehran (IQNA) sojojin kasar Sudan sun hambarar da majalisar ministocin kasar a safiyar yau.
Lambar Labari: 3486473    Ranar Watsawa : 2021/10/25

Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, dole ne mu yi amfani da kafofin yada labarai da na sadarwa wajen kare addinin musulunci daga harin makiya.
Lambar Labari: 3486197    Ranar Watsawa : 2021/08/13

Tehran (IQNA) matakin gwamnatin Amurka ta dauka na rufe shafukan wasu kafofin yada labaran Iran da wasu na yankin na ci gaba da fuskantar martani.
Lambar Labari: 3486041    Ranar Watsawa : 2021/06/23

Tehran (IQNA) Isra’ila ta rusa wani ginin da kafofin yada labarai suke amfani da shi a Gaza,
Lambar Labari: 3485917    Ranar Watsawa : 2021/05/15

Tehran (IQNA) shirin ayyukan kur’ani ta hanyar yanar yanar gizo ya samu karbuwa  a tsakanin mutanen kasar Morocco.
Lambar Labari: 3485583    Ranar Watsawa : 2021/01/24

Tehran (IQNA) tawagar gwamnatin kasar Bahrain ta fara gudanar da wata ziyara a hukumance a  Isra’ila.
Lambar Labari: 3485379    Ranar Watsawa : 2020/11/18

Sayyid Nasrullah:
Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, Amurka ta sha yi wa kungiyar tayin makudan kudade domin ta daina adawa Isra’ila ta kuma daina taimakon Falastinawa.
Lambar Labari: 3485134    Ranar Watsawa : 2020/08/30

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da zaman taro na kafofin yada labarai na kasashen musulmi a birnin Beirut na Lebanon kan batun Quds.
Lambar Labari: 3482264    Ranar Watsawa : 2018/01/03